Apart from me who else suffer in POS i don see shege infact shege banza, kaida kudinka baka Isa ka cira ba. kaje Bank ga layi ATM ma baya 1hour zakaji wai kudi ya kare Allah yakawo mana sauki Ameen
                
            
                Ameen                
            
                Ameen ya Rabbi                
            
                hmmm Allah y Allah                
            
                men kai yaune mah u see shege me na since I don see shege bakudi a POS babu a bank and kuma idan kazo with full confidence  kayi mawani transfer na their u go see the real shege uhmmm🙏Ameen                
            
                Cashless!
Cardless!
Bankless!
Networkless!
kai komai ma less less lesssss
Allah ka iya mana
Allah ka yaye mana
Allah ka kawo mana qarshen wadannan matsaloli..                
            
                Shekaran jiya akwai Wanda nama transfer na 9k zan Siya cartridges sai yau da safe yaga alart tun jiya ya hanani Allah yakawo sauki Ameen                
            
                Ameen                
            
                ameen fah Nima haka anyi mun transfer sai da naduba a POS sunki Nuna mun awaya Ameen                
            
                naje pos uzurce yace akwai kudi nace to aban yace wllh 2k kawai zai ban then kuma hansin hansin ne 
haka suke tarkace wata babu dan kwali wata babu takalma wata wandon shafda rigar atamfa haka bawa yayi hakuri ya karba coz ba ko ina ma zaka samu pos en ba 🌚                
            
                Ameen dai 
Transfer yaqi, Bank babu kudi, Pos suma babu kudin, yanzu ba ta naira note in ake ba ma, ka samu tsohon kudin ma aiki ne...😭😭                
            
                Hakane faa                
            
                Yeah                
            
                Buhari na your mate                
            
                Discipline master ba                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment