Yau Zan Ƙure Basiran Mata A Abinci🤦🏽♀️
 Idan Gishiri Yayi Yawa A Abinci Me Ake Masa Ya dawo Daidai ❓❓
                
            
                I think 😂 a little bit of sugar                
            
                Don dai mata aka ce da na fada.
Amma dai bari na jira naga idan sun kasa na basu kunya                
            
                Hahhahaha haba malam Nameer mine ne abun kure basira kuma idan ka sani kawai ka fadamana mu qaru mana 🤣                
            
                ruwa ake karawa😅                
            
                dankalin bature🤔                
            
                Yeah.👌🏽👌🏽
Wai dankalin bature 😄😄. Dankalin turawa ake cewa                
            
                To ni dai idan stew ne sugar nake sawa 
Idan kuma anything soup ne ina sa potatoes ne 
Spaghetti and macaroni suma potatoes nake sawa 
If it's jollof rice kuma  vegetables nake sawa                
            
                Lol                
            
                Ikon Allah baya kare wa tab                
            
                tohh ai wannan abu mai sauqi ne
 flour zaki kwaba  da ruwa kawai da qarfin ta kamar zaki jefi qato 
sai ki saka a tsakiyar abincin ki rufe
kun tuna a biology ance osmosis is the movement of water molecules form the region of higher concentration to the region of lower concentration through a selective permeable membrane 
toh kwababen flour din mu shine selective permeable membrane din                
            
                sugar neh😹                
            
                tunda ka gane ai hekenan                
            
                potatoe xaa sa a ciki                
            
                💯                
            
                😅😅                
            
                kace dai ka watsa gishiri kana niman mafita 🤣
 Toh Dankali ake sakawa
zaka fere (sweet potato) dankali cut into medium sizes, wash nd add to the pot of food, allow to cook on a medium heat for about 10 minutes 
Dankalin will absorb part of the salt shikenam 👌                
            
                u must be a good cooker 🌚                
            
                how do you put?
peeled ko kuma da pawson sa                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment