KACICI KACICI                                              wata bishiya ce🌴🌲guda daya,tana da rishe gomasha biyu(12),a kowani rishe daya akwai yaya talatin(30),a kowani da daya rabinsa fari,rabinsa baki.                                                             WANI ABUNE WANNAN.
                
            
                Shekara kenan. Reshe 12 sune watanni 12. 
Kowani reshe kuma ƴaƴa 30 sune kwanaki 30.
Rabi fari, rabi baki dare da yini kenan.                
            
                tofa Gaskiya bansani ba                
            
                Kai miye haka 🙄 waya ce ka rigani amsawa😒                
            
                Laaah kut wai dama wanan ne amsar 😁amma de fadamaka akayi koh🤣🤣🤣                
            
                Ah toh kin tsaya sanya                
            
                Haka dai naga yafi dacewa da tambayar. Ke da meye kike tunani as ansar?
😄😄😄 Wai faɗa min aka yi.
Me kika mayar da ni?                
            
                🤣🤣🤣🤣🤣🤣                
            
                Ahh No wallah ban yi tunanin komai ba saboda ban sani ba 
Naga kayi kokari ne that's why nace ko de an fadamaka ne 🤣🤣🤣                
            
                👏👏👏                
            
                tofa                
            
                Wowww.... Am amazed...                
            
                Well, thanks Ma'am 🤗                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment