Sokoto girls be like... Ke wallahi mota aggarai kuma turanci shi kai sannan iPhone shi ka riqo, qasaw waje yayi karatu, ni wallah birgeni shi kaii, ina zan samu lambatai😁🙄 
Ku hito mu ganku 😏
                
            
                qasawwaje yayyi karatu, ni wallahi burgeni shi kai... Sakwakwato birnin shehu 😍                
            
                kuma wallah dan Kaduna na🤣🤣                
            
                hhhh                
            
                This is so hilarious..🤣
But sha, what can we do about it. We're born n raised there.                
            
                Abba Ke Shagan Rai. Ban Kwana Bashi ga Rai                
            
                Bh haka muke bah😭😂                
            
                Walle Koh Shiga Rai garai🤣🤣🤣                
            
                Hahaha.. Are you sure?                
            
                yeah                
            
                Can we connect?                
            
                Sure but ina kt sai babban sallah znzo                
            
                banni da su                
            
                bayan kun gama mana cin mutun ci kuma zaka nemi ka hadu da yar garin mu 😏😏
to ba zaku hadu en ba 🌚                
            
                baby girl zamu kama ne  zamu tura wani daga sokoto ya auro mana ke  ya kawo mana ke sokoto then na sake jin kinyi magana🙄                
            
                Ay kai ba dan sakkwato bane                
            
                🤣🤣🤣 iPhone shi ka riqo I come in peace                
            
                you know sister for sure sokoto Girls are speaking this way but not all of them those that are speaking this kind of Hausa are villagers 
I've been to sokoto that's why I'm saying this normal sokoto girl will say " ke MOTA gareshi, Yana Jin turanci kuma, sannan iphone gareshi, Kasar waje yake karatu fah gaskiyah Yana burgeni Dan Allah Ina zan samu number tai. for sure thats the way there are speaking 😂💔🙏 I kom in fis                
            
                a ina ka gan an rubuta cewa ni ba dan sokoto bane 🌚🤔                
            
                Everywhere..                
            
                to ni asalin basakkwace ne🌚                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                yes                
            
                Toh😂😂💔 ayi mana maganin su                
            
                aa ba zaa karba ba 😏😏                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Copy that. You can take it down                
            
                nidai gaskiya hausar su tana min dadi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment