Alhamdulillah ๐๐Masha Allah  na ci wallah na ci ๐๐๐I received the 10k Thank you so much for the likes we really appreciate โค๏ธ Thank you Arewaup  Mun gode sosai Allah ya kara daukaka Ameen ๐คฒAllah ya sa a fi haka jazakumullahu bil kair ๐
                
            
                sister share with us nah Ana tare fa ๐                
            
                haba sister congratulations share with us                
            
                Oya give me mhy share.                
            
                Gaskiya kam ana tare                
            
                Wallah 
Thanks                
            
                Haba babban yaya har da kai kuma                
            
                So ba hakkin Ido ne?                
            
                Congratulations.
Bari nayi booking flight zuwa Dubai inda zamu je shopping                
            
                ๐น๐น๐น๐น๐น  Ae bai gani ba                
            
                Thank you โบ๏ธ 
Yawwa Haidar Aikin ka yana kyau ๐ dole muje muyi sharholiya๐น                
            
                hh congrats kice muna da chilling a patoosh bara n shirya๐น๐น๐น                
            
                Yesso! ๐๐๐                
            
                Thank you ๐ ahh gaskiya kam ki shirya ๐                
            
                y kama t ki bh wanda sukayi maki liking๐ญ๐                
            
                Ohhh ni 'ya su zarah an samu makudan kudi an cikamu d surutu yau kam ba zama an daurawa kare aure๐                
            
                Ya salaam ๐ yau naga ta kai na ya ishe ka haka๐                
            
                pls recharge card ๐                
            
                Iyyee congratulations anty Zara'u ๐คฉ๐
oya come nd give me my share wolla                
            
                Thank you ๐
Ok ooo don't worry ana tare ae zaki ga sakon in sha Allah                
            
                Did u just sent airtime?                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                God๐
me I'm just kidding fah๐๐
but thank you so much๐๐
saura naji su o'o suma sunzo sunce a basu nasu๐                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment