Nobody can tell you how divorce affects you mentality, physically and emotionally. especially been a woman from northern part of Nigeria.
everyone quick to tell you how you should have endured and stayed even though Allah forbids been married to certain categories of people.
Having a child to cater for also is another story on its own especially if the other person refuses to support financially, gashi ba aiki mutum kedashiba, having so many business ideas also does not help because I have lost zeal to do anything 😠will I ever come out of this? is this a phase? Ya Allah gani gareka! Rabi inni lima anzalta ilayya min khairin faqir.
Amin, ALLAH ya kawo miki dauki
Amin sister. Allah ya tausaya maki damu baki daya.insha Allah zaiwuce kawai dai current phase dinne dakike ciki yanxu saikiga kamar har yaumul tanadi kina ciki amma dakin Wallafawa Allah komai saikiga anwuce gurin.Jarabawace sis dage da addua xakijidadi nan gaba.xamu taya da addua insha Allah
Nothing last forever, and no condition is permanent Allah ya dafa Miki ya Kuma kawo Miki dauki. You will be fine In Sha Allah.
You will make it out by His Grace.
He sees you and sees your condition. Ki dage da addu'a duk da na san kina yi. Sannan ki daure cikin business ideas din da kika ce kina da su choose one and do. Rayuwar yanzu idan ba kai ka taimake kan ka ba babu wanda zai kalle ka. Kuma koda kin samu mai taimakon ba lallai ya jure yi ko da yaushe ba. Idan an samu na banza kuma su ce sai dai ayi scratch my back I scratch your back. Allah ya ƙara rufa asiri Ya kuma dafa miki.
Our prayers are with you.
hmmm gamu dai haka muketa fama ba aiki gashi ni nake ma diyata komai da kika sani,kudin makaranta,cinta,shanta,sutura,lafiyarta,komai tun tana baby ma.Akwai Allah baya bacci,da aka aura masu mu daga mu sai kayan mu amma yanzu sun barmu da wahalan yara sai dai duk in na kalleta sai naji dadi a raina cewa wannan jinina ce alhamdulillah Allah yai musu albarka,ni ba wani boye sunana da zanyi bani shamakin abunda na fadi.Allah yasa mu dace kawai
Wallahi same here, Amma Allah ba azalumin bawansa bane, last last komai zaiyi dai dai in Sha Allah
ameen nagode
ameen nagode, Allah ya chigaba da rufa Mana asiri.
in Sha Allah, Allah ya rufa Mana asiri, nagode sosai.
Allah ya bamu ikon cin jarabawa
Amin ya Rabbi.lemme say a shout out to all the divorcees, widows and single Mothers
around the world, you are the best,you are the strongest and a role model to your children and society.dont get tired or discouraged Allah natare daku.i salute your efforts insha Allah things will fall in place for whosoever is facing trials.
may almighty make it easy for you
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment