Dan Allaah maza idan ku kace "Mezan samu" or " Anything for me" me kuke nufi ?? Because I really don't know how to answer this question 😂
It was even recently that I found out if a guy says "Ki hada ni da wata cikin qawayen ki kamar ki" They are hinting that they want you!! 😅😂 so i'm quite confused🤭
                
            
                To bari mu Ari bakin su mu ci masu albasa tunda naga basa kusa😹 idan namiji ya ce mi zai samu or anything for me yana nufin akwai sabon news ne ki bashi labari🤷Saura Kuma wani ya ce ba haka bane😏😹😹 Yas idan kuma yace ki samo masa qawa Kamar ki to wallah son ki yake                
            
                Duk wanda ya tambaye ni abinda zai samu ce mashi nake abinda ya bani ajiya shi zai samu                
            
                just becus nace ki nimamin beb bai zama dole cewa inasonki ba yar uwa aduba lamarin                
            
                Vawalence every where                
            
                😅😅 I come in peace                
            
                Yas I know bai zama bole ba but why zai ce kamarta? idan  ba Rami miya kawo Rami haba kamarta fa ya ce                
            
                Better 😂😂😂  
Koh ba gaskiya na fada ba😎                
            
                Nide wallahi Zahra Ban yarda ba😂                
            
                yana nufin someone that behave lyk her 
Amma wani lokaci tambayoyinku ne namata ke janyowa namiji yace kini mamai budurwa                
            
                you are too harsh                
            
                from what i understand is that,
idan kika ga namiji yana yawan irin tambayar mezai samu is either he is not talkative neither d crush is talkative, if aka samu talkative from one side toh
zasu ringa samun abun tautaunawa akai
kawai neman zance ne🤣🤣😅😅                
            
                Hahahahahaha😂😂😂 toh sannu someone behave like her koh🤨 so why not ba Zeje gari ya nema ba sai ita Zata nema mashi uhmm ni de ban yadda da wanan ra'ayin baka ba🌚                
            
                Aslm poster idan kikaji namiji yace me zai samu to wlh maganganunsa ne suka kare bashi d abin fadi dalili kuwa shine ku mutum zai muku sallama y tambayi komai amma ku bakwa tambaya sai dai ku barshi shi kadai to idan y gama sai tunaninsa y kulle shine sai yayi irin wannan tambayar....
Sannan idan kikaji saurayi yace ki masa budurwa kamarki yes 80% suna nufin suna sonki sai dai ya danganta d ya kk a gurinsu idan ke budurwar abokinasa ce da sauran wasu dalilai to b haka yake nufi ba. 20% ne kawai suke nufin ki musu wata d gske....nawa tunanin kenan                
            
                Toh ai tambayar ce                
            
                The question is equally harsh, I prefer when people keep quiet if they don't have any reasonable thing to talk about                
            
                Idan namiji ya ce "me zan samu ne" he doesn't really need anything from you, kawai neman magana ne. Especially idan abin cewa ya ƙare                
            
                The second one kuma is not the case most of the time. Maza are straight forward most of the time so idan ya ce miki ki haɗa shi da ƙawa irin ki toh haka ɗin yake nufi. Lokuta kaɗan ne maza ke nufin suna son yarinya idan suka furta wannan zancen                
            
                Ai wani lokacin saboda yana jin daɗin yadda mu'amalar su take ne amma kuma ba shi da feeling ma yarinyar. Amma kuma yana so a ce wacce zai yi soyayya da ita ta kasance kamar yadda ita yarinyar da yake abota da ita take                
            
                on point                
            
                yunwa yake ji 😂                
            
                Poster kawai daga yau duk wanda yace miki mi zai samu ki ce masa Abunda ya kawo                
            
                Uhmmm to🤐                
            
                To me, idan na miji is always asking "me zan samu" i take him as Dan Iska, thats just it.
what else is it suppose to mean?                
            
                ai kafin yagano zaisha wahala saiyasa yace ita ta nimamai 
The last time i told someone lyk dat cewa tayi Wai najira saita haife yarinya saita bani                
            
                Gsky kin iya bada amsa mai citta                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment