I’m really depressed and at the verge of committing sucide,I need help,prayers and advice
I and my family have been going through a lot of trials,it’s  not been easy and we’re literally running into deep debts and my mum has been thinking badly since after she got duped,everything is not aligning I just graduated and we can’t even afford my convocation fee( I have evidences to prove this),I’m not lazy! I try doing things and even business but it’s really slow,please my family need your prayers and help please!! I’m literally tired of everything walahi
                
            
                make you no try suicide ohhh. it's not funny at all.                
            
                to shidai mumini ko da wanne lokacin a cikin jarrabawa yake,idan akayi haquri aka jure sai a ci riban haqurin a gaba
duk yanda mutum ya shiga cikin tsanani ba shine zaisa yayiwa kansa fatan mutuwa ba ballantana kai/ ke da kike/kake zancen suicide
DONT EVEN TRY IT!!!
komai yayi tsanani sauqi na tare da shi idan har an dogara da Allah,ku koma gareshi ku miqa al-amuran ku gareshi sannan ku dage da addu'o'i,lallai shi din mai jin roqon bayin sa ne.
Allah ya kyauta yasa a dace.                
            
                Azumi… Addua… sallah’n dare.. yawan istighfari..su zama halinka inshallah Allah will have mercy on you and kayi tawakkali maganan suicide ya fita anan, jarabawace Allah ya fitar da ku                
            
                please have faith everything will be OK, just be prayerful and All would be well insha Allah                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                That is very in sensitive of you and very wrong to say that to someone in such situation, if you can't say anything positive why don't you shut up. You are bad, i'm really pissed                
            
                Wallahi kuwa batada hankali ne                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Fateema karo na farko dana fara ganin comment dinki wanda baimin dadi ba......!!!! wlh zuciyar poster ba zata ji dadi ba idan taga irin wannan shawarar...sbd Allah ne kawai yasan dalilin d yasa yazo nan y fadi sirrin sa...Nayi imani kowa d kk gani yanaso y rufe sirrin sa Allah in kikaga mutum y fito y fada to a bashi shawara t gsky daga karshe kuma sai mu tayashi d addu'a tunda muma bamu wuce kaddarar ba....Allah yasa mu dace                
            
                Aa Khadija idan mutum yayi kuskure gyara ake masa.... idan kin kula ai ba halinta bane sbd haka kar mu dinga duba janibin sharrin mutum...mu kasance masu uzuri d tuna abinda yayi na dai-dai a baya hakan shi zaisa mu zauna lfy d juna...Allah yasa mu dace                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                subhanallah Haba atleast say something good or keep ur mouth shut bakisan irin challenges din da yake ba its unfair to talk like this                
            
                absolutely                
            
                Amin yah rab. wallahi abun ne ya batamin rai she don't actually know how she's going through zatace wani ta kashe kan nata. irin wanna comment kesawa wanda yake cikin depression yayi committing suicide din ma. Allah de ya yaye mata abinda ke damun ta                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                toh.....Allah yasa banyi lefi ba                
            
                motivations will help her? or u think I don't have problems too? ik how it feels besides I just lost a friend duk chikin commiting suicide yanxu ta mutu what is left again ni fa I won't be in any depression and come and commit suicide Kun manta Allah baya daura maka abunda ba zaka iya dauka ba                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                ok                
            
                Ina jiranki                
            
                my comment might sound rude. but sometimes motivational quotes no de enter, she should keep praying keep praying and keep praying Allah na ganin komai Kuma lokachi kadan ya rage komai lokachi ne mu Kara hakuri and sorry for using that word                
            
                fateema banga kiranki ba har yanxu                
            
                yes atleast motivate her idan kuma bazaki iyaba sai kiyi shiru, kince Allah baya daura ma mutum abunda ba zai iya ba good sai kiyi shiru haka Annabi yafada idan bazaka fadi Alkhairi ba sai kayi shiru                
            
                kayi hakuri poster kiyi hakuri                
            
                ba kiyi min laifi ba Fatima Allah yabamu ikon gyarawa gaba daya                
            
                Amin                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment