Assalamu alaikum wai me yasa basa mata fadar gaskiya a abubuwan da suka shafi batun soyayya???
                
            
                dalilin maza suke hada komai da ya ginshekesu a rayuwa kafin haduwan su da alkawarin ransu                
            
                Kamar ya bama fadan gaskiya? ban gane ba a dan bamu example sai Muji Dadin yin comment da kyau                
            
                Ai ita soyayya complicated abu ne kowacce tana magana bisa raayinta ko experience datayi kuma kowa yasan a soyayya maza sunfi yaudara😅                
            
                ai rashin fadin gaskiya ne yake kawo yaudarar                
            
                Gaskiya kam Yar uwa nima nayi saurin yin comment yakamata subamu example                
            
                mata zasu ga namiji sai suce yayi musu amma da sun fara magana dashi sai su dinga share shi maimakon su fadan masa gaskiya suce masu yayi hakuri baiyi bah......                
            
                sbd bh muso a yaudare mu kuma idn muka nuna so wahala muke sha sannan bamu gane mai son mu tsakani d Allah😭😂.   Ammn bnda ni😂😂💔                
            
                sabida kun saka a ranku baza ku samu masu sanku tsakani da Allah Bah ammma maza basu fiya yaudara bah                
            
                hmmmm 🤣🤣 ai tunda kikai wannan tambayar to hardake yasin                
            
                sun saka a ransu😂.  Eh muma bh mufiya yaudara bh kuma ksn wani abu yyinda wani yazo yace yanason budurwa idn tace tana d wani sai yace ai ansan mata d samari bh saurayi bh kaga kuke hure masu kai😭😂                
            
                Wlh bh ruwana😭😂                
            
                hhhhhhh indai har kin yadda amana saurayin na farko dan wani ya fasa miki kai gwanda ki fadan masa gaskiya kice kina da wani                
            
                sorry ameerah y da rantsuwa                
            
                Aii naci ne daku😂😂💔                
            
                An dena🌚😂                
            
                hhhhhhhhhh                
            
                kisan me yasa nayi wannan post din ........wata ce jiya ta bani number ta jiya nayi mata magana ta whatsapp na tambayar itace wacce ta bani number a matchmaking den she said ba ita bace abun yanzu yasa na daina trust karya yanxu                
            
                Idan sun share ka Kai ma to sai ka share su ba shikenan rayuwar nan wanda yayi da kai ne kaima kayi dashi na miye sawa kanka ciwon kai akan wanda bai damu da kai ba                
            
                gaskiya hajia yanxu maganar ta fito wlht                
            
                mace abbun tsoro ne.😣                
            
                Dan uwa indai mace ba halinta bane karyar to bata sonka ne....akwai wani greenlight d mata suke bayarwa indai kana d nazari sosai to wlh gwanda ka hakura in ba haka ba Ina tabbatar ma rashin fadin gskyr su saiya kashe ka Dan wlh bazaka taba samun kulawarta ba har abada                
            
                kash🤦🏻♀️. Allah sawake sai kuma daga baya bayan kayi aure taga biki y ratsa t saita fara cijan yatsa😂😂💔                
            
                hhhhhhh                
            
                kafadi gsky mace da take iya introducing saurayinta a cousin                
            
                hhhhhhh                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment