Zaki iya auren Wanda family dinshi basu sonki? yaki auren zumunci sbd ke!
                
            
                gaskia bazan iya ba domin family dinsa basa sona koh mom nasa bazan iya ba bazan taba samun kwanciyar hankali ba zan basa shawara a matsayina na mai sonsa nace mu hkr tunda iyayen mu basa so🥹                
            
                my girl don’t even try… pray for the best                
            
                Tabbbb ganskiya bazan iya ba                
            
                Shine magana kawaii                
            
                d worse part is dt idan ina son muyi maganan sai yace min in bari baya so ni kuma Allah na gani bazan iya ba shiyasa nace bari in nima shawaran ku,                
            
                gsky I can't nd shawara na shine karma kifara shikuma y bi umarnin iyayenshi                
            
                Allah ya kiyaye nagaba                
            
                Wai haryanxu ana auren zumunci                
            
                gaskiya kam                
            
                Gaskiya karki aure shi zakiyi dana sani daga baya Kiyi addua Allah ya Baki wani                
            
                Gaskiya bazan iya ba dan in dangin miji basa son ka sai sun san yadda zasu quntata maka                
            
                tnk u alot 4 d advice 😪😪                
            
                Ba zallan shi kadai Zaki zauna dashi ba har family dinsa and indai basa sonki duk yadda yake sonki bazaki samu absolute kwanciyar hankali ba. Nasan matar da has been married for over 30yrs Amma har yau bata samu zaman lfy ba sabida dangin mijin basa sonta...  I recently broke up with my boyfriend sabida family dinsa sunce saide ya auri cousin dinsa shi kuma yace sai ni... it hurts beyond words Amma ki daure kiyi fatan sumun mafi alkairi shikam ki rabu dashi.                
            
                I will insha Allah,tnk u                
            
                Ae ko mamansa ne tace bata sona na hakura Allah ya haɗa kowa da rabonsa na alhry                
            
                gaskiya I can't                
            
                kiyita addu'a in shine mafi Alkhairin ki xakiga Allah ya doraki akansu.. addu'a tafi komai ..ki fawwalawa Allah.. ki yawaita karanta ...wallahu galibun ala amrihi                
            
                insha Allah                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment