can you imagine wata neighbour din mu ta mun massage wai zata hadani da wani former governor. abun ya bani tsoro! dana ce mata ba haka nake ba.shine wai ai gaisawa kawai zamuyi imagine. INNALILAHI  Allah yasa mufi karfin zuciyan mu
                
            
                mutani sun Zama abun tsoro da ance ke bazawara ce shikenan they'll just judge you wrong                
            
                Dear poster chill yourself wollah yanxun ba xawarawa kadai akema kallon yar iska ba as far ke mace ne to yanxun mutane xasu dinga yimiki kallon yar iska especially edan kina danyin kwalliya bakya xama da kaxanta ai shkn kin shiga ciki kawai,so wanga lamarin sede addu’ah kawai                
            
                Allah ya kyauta                
            
                ba wai kallon yan Iska ake musu ba ...Sunfi kusa da iskanci ne...                
            
                imagine!!!!! Allah Yasa mu dace                
            
                subhanallahi                
            
                ni abun ma tsoro yake bani                
            
                na zaurawan yafi yawa. kuma fa wlh da yawa kaddara ce ke raba su da gidan auren ba son ransu ba                
            
                gaskiya a matsayinki na bazawara kamata yayi ki kama kanki wani Rashin ji da shigar banza da biyewa kannenki a unguwa ki zama kowa darling ba naki bane.
domin a lkcn odanun duniya kanki yake dawowa Kuma bawai ina zarginki ba afuwan sister ki kame kanki sosai domin idan babu rami meya kawo zancen rami                
            
                bana shigan banza don in birge wani ko wani abu. abunda banyi shi ina da yarintana baran yishi yanxu ba da yarana biyu kuma mata what will I gain.wani tarbiya zan basu. banda wanan lokaci. yanxu time din da zanyi ma yarana tarbiya bana shirme ba. akwai dai abunda yayi attracting dinta a tare dani ba wanan ba😏                
            
                haka ne allah yasa mufi karfin zuciyan mu kawai amma zamanin akwai ban tsoro                
            
                kuma wlh basu san dayawa kaddara ce ke sa auren su ya mutu                
            
                hakane wake daya ke bata gari                
            
                hmmmmmmm sosai                
            
                hakane Allah ya hada kowa da Mafi alkairi                
            
                amin ya rabbi                
            
                to ina baki shawarar karki sake ko gaisuwa ta kara hadaku                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment