plss arewaup members ku bani shawara,Am 24yrs duk samarin da na taba yi a rayuwana basu zama babu fada ba komi sai muna cikin zaman lfy,ko wanne a karshe saidai kiji yace min inyi hakuri an hada shi auren cousin,kuma wllh ina yin iya bakin kokarina to keep d relationships.abin yazo min ma yanzu ina tsoron in fada son wani domin ina gani shima in d end hakan zai faru..plss help me🥲🥲
                
            
                A wane gari kike pls?                
            
                zaria                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                enyeeeen baaaa rabo ya kawoki😂 dan kiji na fada miki Allah sa adace                
            
                opps this is nothing ai
it's part of your destiny, take a deep breath calm down keep praying the future is bright insha Allah
u will soon meet the love of your life                
            
                Tom Kinsan kowa Akwai kalar Qaddarar da Allah Yayi mishi may be takice a haka, so calm down Allah zae kawo miki jiki na gari da yardar Allah                
            
                insha Allah,jazakallahu                
            
                Allah ya kyauta
Allah yayi miki zaɓi mafi Alkhairi a gareki
women are going through a lot wllhy😪
Allah sa mu dace.                
            
                ameen Ya hayyu🥲                
            
                Allah Sarki Poster, Nima the Same Thing Da Nake Fuskanta Kenan, Amma Ni Na Taba Yin Aure, Recently Wanda yayimin alkawarin Aure Naga Yayi Aure shekaran jiya. Allah Yana Sane Damu, Kowa Da Irin Kaddarar sa, Allah Yasa Muci Jarrabawar.                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Now you can take it down.
Thank you                
            
                then moment you area anonymous then you are not open enough… in a relationship babu boye boye                
            
                been anonymous doesn't mean am nt open                
            
                after hardship there will be ease insha Allah everything is just the matter of time                
            
                with time and patience komai zai wuce                
            
                yar uwa bake kadai bace, akwai  masu wannan issue din da yawa  hakuri zakiyi kowa da irin jarabawar sa a duniya , ubangiji ba mancewa yayi da ke  ba kiyi fatan Allah yabaki ikon cin jarabawa nan 😊                
            
                dnt rush my sister surely time will come 
just be prayerful                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment